Shahararriyar Jarumar Fina Finan Kannywood Nafisa Abdillahi ta bayya dalilinta da yasa bata fito a wasan nollywood inda ta bayyana cewa tayi hakanne dan kare mutinci.
Jarumar wadda basa ga muciji da Korarriyar Rahama Sadau sakamakon wani sabani daya ratsa tsakaninsu

Ko a watannanin baya ma jaruman biyu sunyi sauyin kalamai masu zafi yayinda a halin yanzu jaruma Rahama Sadau tama daya daga cikin yan wasan Nollywood wa ‘yanda tauraruwarsu ke haskawa.
Me zaku iya cewa
Add Comment