Malaman Jami’o’in kasar nan mallakar gwamnatin tarayya, sun fara yajin aikin sai-Baba-ta-gani daga ranar Lahadi, 13 Ga Augusta.
Ga dalilai shida da ya sa malaman suka shiga yajin aikin.
1 – Rashin aiki da yarjejeniyar shekarar 2009.
2 – Rashin cika alkawarin 2009 na bada kudaden gyara jami’o’i.
3 – Rashin biyar alawus-alawus ga malaman jami’o’i.
4 – Rashin yi wa Kamfanin Fansho na Malaman Jami’o’I rajista.
5 – Rashin biyan albashi.
6 – Rashin maida hankali ga makarantun ‘ya’yan malaman jami’o’i.
Add Comment