Daga Kanki Kyau Ya Kare: Adam Zango Da Sabuwar Matarsa


0 518

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Jarumi Adam Zango Ya ce Shifa Ba yana Yabon Sabuwar Matarsa Ba ne Domin Bakantawa Wasu, A’A Yana yin Haka ne Domin Kawai Ita Wannan Sabuwar Matar Tasa Ta Kasance Tana Faranta Masa Rai ne. Tun Kafin Ta Shigo Gidansa jarumin Ya Bayyana Hakan A Shafinsa Na Facebook…

A cikin Wakar Adam A Zango An jiyo shi Yana Sakin Wasu Baituka Yana Mai Cewa Da Matar Tasa Lallai Daga Kanki An kare Kyau….

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 317

- Advertisement -

An Daurawa Adam Zango Aure ne Da Wata Budurwa Yar Asalin Jihar Kebbi A Makon Da ya Gabata, Ko da Yake Wannan Auren Na Adam Zango Ba Shine Na Farko Ba, Na Shida 6 Ne.

#Mikiya

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.