Domin Kallon Cigaban shirin dadin kowa wasa farin girki wato kashi na biyu kawai kuzo ku kalli inda aka tsaya a cigaba da rakashewa da kallon shirin dadin kowa sabon salo
Ko kuna da tacewa akan sabon guy din da aka sako a cikin shirin wato abokin weezy.
Add Comment