Kuna ina ma’abota kallon shirin dadin kowa to gafa dadin kowa ya dawo domin cigaba da nishadatar daku a inda kuka tsaya.
Cigaban shirin dadin kowa sabon salo mai take dadin kowa wasa farin girki yazo muku kuma shirin zai fara tundaga 26 octoba zuwa 10ga watan nuwambar tshekarar nan da muke ciki.
Add Comment