Shin ina kuka tsaya a satin da ya wuce nasan anzo waje mai dadi sai ya kare to domin cigaba da kallon inda kuka tsaya a episode 11 to ga cigabansa.
Inda aka fara takun saka tsakanin dan tani da sallau, inda kuma gimbiya ta manta da haidar ne ta fara sakin jiki da? A wani bagaren kuma, lamarin I.B da gimbiya ya fara dagawa aunty hankali duk a cikin episode 12 zaku gani.
Add Comment