Labarai

DA DUMIDUMINSA: Kungiyar Hamas Ta Jefa Wata Roket Mafi Muni Cikin Kasar Isra’ila

A kokarin da kungiyar Hamas take yi na ramuwar gayya kan kasar Isra’ila dake kai hare-haren ta’addanci a masallacin Kudus, yanzu-yanzu kungiyar ta Hamas ta jefa wata roka mafi muni a cikin kasar Isra’ila wadda kawo yanzu ba a san adadin wadanda suka mutu ba.

Shugaban kungiyar Hamas Ismail Haniya ya jaddada cewa, a yanzu sun shirya ci gaba jefa rokoki a cikin kasar Isra’ila kenan tun da har ta kashe musulmai 61 ciki har da kananan yara 14.

Wannan dai shine hari mafi da aka kaiwa kasar Isra’ila tun fara wannan rikici.

Shin ya kuke kallon wannan martani da kungiyar ta fara yi?

Daga S-bin Abdallah Sokoto

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: