Labarai

DA DUMI DUMINSA: Gwamnatin Kano Za Ta Shirya Mukabala Tsakanin Abduljabbar Kabara Da Sauran Manyan Malaman Jihar

Daga Comr Abba Sani Pantami

Gwamnatin Kano ta amince da shirya mukabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara da sauran Manyan Malaman Jihar Kano da suka fito daga bangarorin addini daban daban.

Cikin sanarwar da Sakataren yada labaran Gwamna Malam Abba Anwar ya fitar, yace nan bada jimawa za a sanar da lokaci da wurin da za a gabatar. Sannan za a jona Mukabalar a daukacin kafafen yada Labarai kai tsaye.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: