-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Da Dumi Duminsa: Dan A Mutun Apc Adam A Zango Ya Koma PDP


1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Dan a mutun Apc kuma Na buhari wato jarumin Kannywood Adam A Zango Ya koma jam’iyyar adawa ta PDP.

Amma har yanzu majiyarmu bata jiyo dalilan da yasa wannan jarumin ya koma Yabi bayan Atiku Abubakar ba.

Amma kuma jarumin a cikin post din da yayi a shafin Instagram yace ” Allah ya bawa mai rabo Sa’a “.

Amma a tunanin majiyarmu tana tunanin irin abinda ya faru da rabiu biyora shi ya faru da jarimin.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 331

- Advertisement -

Jarumin ya daga hannun atiku kuma yasa hotunan jam’iyyar adawa.

Ga Hotunan da muka samu a shafinsa na Instagram.

https://www.instagram.com/p/BtlgNaSBhxs/?utm_source=ig_share_sheet&igshid=9ylv85bt7wp1

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: