-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

DA DUMI DUMI: Kotu Ta Kori Abba K. Yusuf Daga Takarar Gwamnan Kano


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Babbar Kotun Tarayya dake Kano ta kori Abba Kabir Yusuf a matsayin Dan Takarar Gwamnan Jihar Kano a Jam’iyar PDP sakamakon kura kurai da kotun ta gamsu da su lokacin da aka yi zaben fidda Gwani na Jam’iyar a Kano yayin da ya rage saura kwanaki biyar a gudanar da zaben gwamnan.

Karin bayani yana nan tafe

- Advertisement -

Daga Abba Ibrahim Gwale

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: