Munirat Abdulsalam ta ce tana nan a musulunci har abada, ita musulma ce abunda ta rubuta na cewa ta fita musulunci wasu ne suka tunzura ta ta hanyar kafurta ta da kiranta kafura shi yasa ta fusata ta rubuta ta bar musuluncin.
Munirat ta fadi haka ne a wani jawabin kai tsaye da tayi a shafin ta na Facebook wanda Manuniya ta kalla kai tsaye.
Add Comment