Da Dumi Dumi Abu Ya Tabbata Dai: Nadin Karin Sarakuna


0 268

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin Sabbin Sarakunan Yanka masu daraja ta daya.

1. Sarkin Gaya – Alhaji Ibrahim Abdulkadir Gaya

2. Sarkin Rano – Alhaji Tafida Abubakar Ila

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 607

- Advertisement -

3. Sarkin Karaye – Dr. Alhaji Ibrahim ll

4. Sarkin Bichi – Alhaji Aminu Ado Bayero

Za’a tabbatar da nadin nasu A Gobe ne ranar 11 – May – 2019 a filin Sani Abacha dake kofar mata.
Lokaci Sha biyu na rana.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.