Kannywood

Da A Gina Masallatai Da Islamiyoyi Gwara A Zuba Kudin A Harkar Fim, Cewar Aminu Momo

ZARAR BUNU…

“A Halin Da Ake Ciki Yanzu Da A Gina Masallatai Da Islamiyoyi Gara A Zuba Kudaden A Harkar Shirya Finafinan Hausa”, Cewar
Fittaccen Jarumin Finafinan Hausa, Aminu Sharif Momo

Momo ya bayyana hakan ne a cikin shirin ‘Barka Da Hantsi’ na Rediyo Freedom dake Kano a safiyar yau Laraba.

Daga Suleiman Abba (TBABA)

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: