Labarai

DA ƊUMI ƊUMINSU; Jami’an tsaro a Cotonou sun chafke Sunday Igboho

Mai fafutukar samun ƴancin ƙasar Yarbawar nan mai Suna Sunday Adeyemo wanda akafi sani da Sunday Igboho, ya shiga hannu a Cotonou, ta Jamhuriyar Benin.

Igboho dai ya tsallaka Makwabciyar ƙasar Benin da zummar archewa zuwa ƙasar Jamus yayinda Jami’an tsaro suka damƙe shi a daren jiya Litinin 19/7/2021 Jami’an tsaron sun bayyana cewa za’a dawo dashi Gida Najeriya a Yau Talata a hannanta shi ga Jami’an tsaro.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: