DA ƊUMI-ƊUMINSA: Shugaba Buhari Ya Tsallake Rijiya Da Baya Yayin Da Jirgin Samansa Ya Samu Matsala

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Rahotanni sun bayyana cewa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya tsallake faruwar haɗarin jirgin sama, yayin da jirgin sa ya samu matsala.

Shugaba Buhari ya je ƙasar Saudiyya ziyarar aiki inda daga nan kuma ya yi aikin Umrah.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 906

Jirgin na shugaban kasa ya samu matsala inda daga bisani aka tafi da shi ƙasar Jamus dan gyarawa.

Majiyar mu ta Sahara Reporters ta bayyana cewa ana kashewa jirgin naira miliyan 2.4 duk dare a wajan gyaran da aka kaishi.

-Idon Mikiya

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.