Hahahaha Hausa comedy daga jarumi sadik sani sadik domin nishadantar daku masoya comedy.
Wannan comedy din iya zuwarmuku daga shafin Pulsu Hausa Nigeria domin baku nishadi.
Hmmm Mati police officer ankawo kara tsakanin miji da mata suna rigima kawai iya lekowa yace a turomaisu cikin office suka shugo suna shigowa sai yaga matar ta fita sosai sai yace a kulleta shikuma mijin ya je gobe ya dawo.
Can gogannaku yace a fimai da ita irin wannan kaya haka kuma kyakyawa ai kawai aje asha minti.
Kunsan mai ya faru kawai kuyo download din wannan comedy din domin Kalla.
Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE
Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment