Comedy: Ali Artwork – Mazaje Anemi Maganin Karfe

2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Hmmm wannan rayuwa sai addu’a shi ana jimami shikuma iya comedy hahaha to mazaje anemi maganin karfe sabi da tsaro Hausa comedy daga Ali artwork.

Yayin da ya manta wayarsa  a gida Ashe beb dinsa na waje na ta kiran wayarsa iya fita suka hadu kusan mai tace masa.

Wai takira taga bai dagaba kawai ta tura masa massege ga matarsa ta dauki wayar taga sako.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 7

Kai karnacikaku da surutu kawai kuje Ku dakko domin Ku kalla kusha dariya.

Bayan ya koma gida.

Link 1  DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.