Nafisa Abdullahi ta aikewa da mashiriyin kuma mai bada umarni shirin Labarina wasiƙa da kuma masoyanta akan wannan shirin da kuma daina fitowarta.
Ga Abinda Nafisa Tace:
Nafisa tace Labarina Project ne da nake alfahari da shi ah duk inda na shiga. Saira Movies ya kasance kamar kafanina mun Jima Muna aiki tare.
Bazan ci gaba da Aikin Labarina ba, dalili shine rashin samun lokaci na yadda ya kamata, sakamakon na gina kasuwancina ga makaranta da sauransu.
Bazan ce a jira ni sai sanda na samu lokaci ba, dole za’a ci gaba da film din Labarina ko da ni ko ba ni.
Ina ba dubban masoya hakuri Akan fita ta daga shirin. Alakata da Saira movies Zata ci gaba da tafiya lafiya, babu hayaniya ko cin zarafi, Allah Kuma ya basu sa’a Wajen kammala sauran shirin.
— Nafisat Abdullahi.
Kowa mutane suke tunanin zata maye gurbin nafisa.
Idan mutane basu mantaba a watan da ya wuce saira yataba post shine fati washa gurbin wazata maye.
Add Comment