To jama’a masu kallon shirin fina-finan hausa yau ga naku ya iso gareku wato fim din da kuka jima kuna jira mai suna ” CIKI DA RAINO ” fim mai dauke da barkwanci da ban dariya.
Shirin ciki da raino shirine da kusan kowane a cikinku yaga tallansa sabo da yadda bosho yake sheqe ayyarsa dashi da falalu a dorayi da sauran yana wasa.
GA SUNAYE JARUMAN FIM DIN:-
Sulaiman bosho
Falalu A Dorayi
Adam a zango
Hadiza Gabon
Umma Shehu
Da dai sauransu.
Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE
Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment