Cibiyar Kula Da Marayu Da Marassa Galihu Dake Bauchi Su Ma Sun Fita Maulidi

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Cibiyar Kula Da Marayu Da Marassa Galihu Dake Bauchi Su Ma Sun Fita Maulidi

Daga Bilya Hamza Dass

Talla

A karon farko cibiyar nan me lura da marayu da marassa galihu me suna Malam Kawu Youth Rehabilitation And Orphanage Center Bauchi (MKYROC) wacce take garin Bauchi sun fita taron Maulidi tare da Malaman su da Dalibansu.

Wasu Abubuwan Masu Alaka

Hukumar Karota Ta Kama Mota Cike Da Tabar Wiwi

Talla
1 of 661

Makarantar wacce take karkashin kulawan babban Malamin su Malam Abdullahi Muhammad Tahir (Malam Kawu)

Cibiyar wacce ke zaman kanta a unguwar Yakubu wanka cikin garin Bauchi tayi fice wajan kula da Marayu da Marassa galihu sama da 300 na tsawon shekaru, Marayu da marassa galihu daga sassa daban daban na kasar nan ke karban tarbiya da karantatwa a a makarantan. Ga wasu daga hotunan taron.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: