Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Wakokin Ali Show
[Music] Ali Show -Yar Fulani
Sabuwar wakar Alishow mai suna " Yar Fulani " tana daga cikin wakokin da sukazo a sabon album dinsa mai suna " Zance" nace kada ku bari ya wuceku kuje ku nemi naku a kasuwa. GA KADAN…
Read More...
Read More...
[Music] Alishow -Abar Sona
Sabuwar wakar Alishow mai suna " Abar Sona " gaskiaya wakar ba laifi tayi dadi sosai saima idan mai saurare yajita duk wakokin cikin album din zance ba wakar banza kada dai ku sake su…
Read More...
Read More...
[Music] Alishow -Maryama
Sabuwar wakar Alishow ta cikin album din zance ada ya fiatar domin baku nishadi gamasu son jin wakokin cikin album din sai ku garzaya kasuwa domin siyannaku. GA KADAN DAGA BAITIN…
Read More...
Read More...
Music: Sweeden Ft Alishow -Mungaida Masoya
Sabuwar wakar Sweeden Tare Da Alishow mai waka A cikin wakar Mai Suna " Mungaida Masoya " To masoya ga taku wakar domin ku aka yita. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- - Soyayyace…
Read More...
Read More...
Music: Ali Show -Gobe Da Labari
Sabuwar wakar Ali Show Mai Suna " Gobe Da Labari " wakar kusan kamar remix ce a cikin wakokin da yayi nasan ku kanku zakuji dadinta. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- - Gobe da nisa na…
Read More...
Read More...
Music: Bisheti Ft Ali Show x M Zoro -Sabon Zance
Sabuwar wakar Musbahu M Zoro Da Bisheti tare da Ali Show a cikin wakarsu mai suna " Sabon Zance " wakar gaskiya tayi dadi sosai saima kun saurara. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- -…
Read More...
Read More...
Album: Ali Show – Hummainah Complete Album 2018
Sabon Album din mawaki ali show kenan mai suna " Hummainah " Mai dauke da wakoki guda goma sha daya 11 wanda ya yi muku domin ku masoya jin wakokin hausa nanaye musamman wan suke gida…
Read More...
Read More...
[Music] Ali Show “Basaja Ga Da Ga” Song
Ali Show Kenan A Cikin Wakarsa Mai Suna "Basaja Ga Da Ga"Saukar Da Wakar Domin Saurare AnanDownload Now
Read More...
Read More...
[Music] Ali Show "Basaja Ga Da Ga" Song
Ali Show Kenan A Cikin Wakarsa Mai Suna "Basaja Ga Da Ga"Saukar Da Wakar Domin Saurare AnanDownload Now
Read More...
Read More...