Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Wakokin Hausa
[Music] Useen Waka -A Zuciya
Sabuwar wakar Useen waka mai suna " A Zuciya " to kuna ina masoya wakokin hausa kuzo kuji abinda useen waka yazo muku dashi a wannan wakar tasa. Ku cigaba da kasancewa damu domin…
Read More...
Read More...
[Music] Garzali Miko -Sareenah
Sabuwar wakar Garzali Miko mai suna " Sareenah " to kuna ina masoya kuzo ga sabuwa daga bakin dan gala domin nishadantar daku masu sauraron wakokin gaz miko. To ina masu suna…
Read More...
Read More...
[Music] Abdul Director -Mahadin Rayuwa
Sabuwar Wakar Matashin mawaki Abdul Director mai suna " Mahadin Rayuwa " to kuna ina masoya wakokin soyayya kuzo muji mai wannan mawakin yazo dashi a cikin wannan wakar tasa. GA…
Read More...
Read More...
[Music] Garzali Miko -Habeebah
Sabuwar wakar Garzali Miko mai suna " Habeebah " to kuna ina masoya wakokin garzali miko kuzo ga sabuwa daga bakin wannan mawakin, musamman masu masoyiya habeebah. GA KADAN DAGA…
Read More...
Read More...
[Music] Isah A Algurawy – Namore
Sabuwar wakar Mawaki me tashe wato Isah A Algurawy ya sake fitar da Sabuwar wakarshi me suna NAMORE domin nishadantar da masoyanshi, mawakin ya qudiri niyyar cigaba da sakin sababbun…
Read More...
Read More...
[Music] Nazboy – Fatima Zahra (Umar M Shareef Cover)
Here is new Cool dope Song from young upcoming Zazzau artist Nazboy do a Umar M Shareef cover he's Dope boi CEO at 1of Zaria Crew North_Side_Swags_ done tried his his listen and u…
Read More...
Read More...
[Music] Khairat Abdullahi -Kyan Alkawari
Sabuwar wakar Khairat Abdullahi mai suna " Kyan Alkawari " To kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga hairat abdullahi. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- - Kyan alkawari ai cikawa gani…
Read More...
Read More...
[Music] Gaddafin Waka -Waya Baki Dama
Sabuwar wakar Gaddafin Waka mai suna " Waya Baki Dama " to ko wannan wakar tasa me take tafe dashi a cikinta. To masoya ku biyomu domin jin wannan wakar tazo dashi domin jin dadinku…
Read More...
Read More...
[Music] Abubakar Sauti – Turar Na Daura Takai Bango
Sabuwar wakar Abubakar Sauti mai suna " Turar Na Daura Takai Bango " to kuna ina masoya kuzo ga sabuwar wakar domin jimamin abinda wannan gwamnatin kasar tamu ta najeriya take ciki.…
Read More...
Read More...
[Music] Ussy M Peace -Yan Mata Ko Wahala
Sabuwar wakar Ussy M Peace mai suna " Yan Mata Ko Wahala " to ko wane dalili yace haka a wannan wakar tasa ku biyomu. Haahaha. ko dai sun bashi wuta ne shiyasa ya fadi haka, ku…
Read More...
Read More...
[Music] Salim Smart -Da Yarda
Sabuwar wakar Salim Smart mai suna " Da Yarda " to kuna ina masoya mawakin wanda yayi wakar Karusa soyayyar da zuciya kema to yau gashi yazo muku da sabuwar waka domin jin dadinku…
Read More...
Read More...
[Music Album] MD Abuja – Na Aminta Dake Complete Album
Sabon kundin wakokin na Mawaki MD Abuja mai suna " Na Aminta Dake " to kuna ina masoya wakokin md abuja kuzo kuji mai wannan kundin yake dauke dashi. To yana dauke da wakokin…
Read More...
Read More...
[Music] Adam A Zango – Manyan Mata
Sabuwar wakar Adam A Zango me suna Manyan Mata . KA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR :- - Gari ya waye, yau bawani waiwane - Nasan kun gane , gayuna da kauraye - Arewa ku…
Read More...
Read More...
[Music] Nazeer Mai Atamfa – Ke Nake Nema
Sabuwar wakar Nazeer Mai Atamfa mai suna Ke Nake Nema, wannan wakar ta soyayya, yazuba kalamai na soyayya masu saka shauki ga masoya. GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR :- - Ke…
Read More...
Read More...
[Music Album] Yakubu MB -Ina Tare Dake Album
Sabon kundin wakoki na mawaki Yakubu Mb mai suna " Ina Tare Dake " to kuna ina masoya kuzo ga kundin wakoki wato album domin jin dadinku masoya na yau da kulum. Wannan kundin yazo…
Read More...
Read More...