Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Wakokin Hausa
[Music] Alijita -Mai Waka
Sabuwar wakar Alijita mai suna " Mai Waka " to kuna ina masoya wakokin ali jita kuzo ga sabuwa wace yayita akan mawaka. To kuna ina mawaka wannan wakar takuce domin jin dadinku a…
Read More...
Read More...
[Music] Gaddafin Waka -Korana
Sabuwar wakar Gaddafin Waka Mai suna " Corona " to kuna ina masoya kuzo kuji mai yazo dashi a wannan wakar ta korona. Ku biyomu kuji akan wane dalili wannan mawakin yayi wannan…
Read More...
Read More...
[Music] Nazir M Ahmad – Happy Birthday Layla
Sabuwar wakar Nazir M Ahmad Sarkin Waka wacce akayina cikin film din Labarina. Wakar yayi tane domin taya daga daga cikin yar film din murnar zagayowar ranar haihuwarta (Birthday).…
Read More...
Read More...
[Music] Nazir M Ahmad – Labarina
Sabuwar wakar Nazir M Ahmad (Sarkin waka) me suna Labarina. Wakar tana daga cikin wakokin da suka ƙayatar da masu kallon shirin film din LABARINA wanda Babban Darakta wato Malam Aminu…
Read More...
Read More...
[Music] D Jemba -Da Kauna
Sabuwar wakar D Jemba mai suna " Da Kauna " to kuna ina masoya wakokin soyayya kuzo ga wata sabuwa daga bakin d jemba domin jin dadinku masoya. Kuzo kuji mai wakar take tafe dashi a…
Read More...
Read More...
[Music] El-Faruk Jakada -Fatima Zahra
Sabuwar wakar El Faruk Jakada mai suna " Fatima Zahra " to kuna ina fatima wannan wakar Taku ce domin jin dadinku, da kuma masoyanku. Kawai ku biyomu kuji me mawakin yazo dashi a…
Read More...
Read More...
[Music] Yagirma -Bye Bye Najeriya
Sabuwa wakar Yagirma ia suna " Bye bye Najeriya " najeriya kasa ta gado sai addu'a, to ko me mawakin nan yazo dashi a cikin wannan wakar tasa ku biyomu. Najeriya ba sauki sai dai…
Read More...
Read More...
[Music] Abbanskid ft King Obi -Dashen So
Sabuwar wakar Abbanskid tare da King Obi mai suna " Dashen So " to so har wani dashene dashi, kuna ina yan soyayya kuzo kuji me wannan wakar tazo dashi. To nasan wasunku da yawa sun…
Read More...
Read More...
[Music] Bello BSD -Gangar Biki
Sabuwar wakar Bello BSD mai suna " Gangar Biki " kuna ina amare da kowa da kowa kuzo ga sabuwa daga bakin bello bsd domin nishadantar daku a wajan bukukuwanku. Kuzo dai muji me…
Read More...
Read More...
[Music] Nazir Mai Atampa -Mamana
Sabuwar wakar Nazir H Mai Atampa mai suna " Mamana " to kuna ina masoya gafa wakar Mahaifiya wato UWA abar lafahi. Wannan wakar ta kowa da kowace domin kuma ba wanda baida mama, inko…
Read More...
Read More...
[Music Album] MD Abuja -Kinshiga Raina
Sabon kundin wakoki na MD Abuja mai suna " Kinshiga Raina " Kuna ina masoya kuzo ku debi naku wakokin cikin wannan Album din domin nishadantardaku. Wannan kundi yazo da wakokin…
Read More...
Read More...
[Music] Yagirma -Sirrin Zuciya
Sabuwar wakar Yagirma Dan Adamawa mai suna " Sirrin Zuciya " to kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga sabuwa domin cigaba da nishadantar daku a koda yaushe. Ko me wannan mawakin yazo…
Read More...
Read More...
[Music] Bello BSD -Share Hawayenki
Sabuwar Wakar Bello BSD mai suna " Share Hawayenki " to ko wacece zata share hawayen nata a cikin wannan wakar tasa to dai bamu sani ba. Kuna ina masoya wakokin hausa kuzo kuji mai…
Read More...
Read More...
[Music] Ussy M Peace -Fatima Zahra
Sabuwar wakar Ussy M Peace mai suna " Fatima Zahra " to kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga sabuwa daga bakin useey domin jin dadinku masoya. Kuna ina masoya fatima kuzo wannan ma…
Read More...
Read More...
[Music] Don Bash – Ke Kadaice Raina
Matashin mawaki DON BASH ya zo muku da wata sabuwar wakarshi me suna Ke kadaice raina. Wannan wakar ta soyayyace, kuma dagajin wakar kasan mawakin be fara wakaba seda ya shirya mata.…
Read More...
Read More...