Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Siyasa
Na ki jinin cin Hanci Da Rashawa – Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano, Kuma tsohon Dan takarar shugaban kasa, Rabiu Kwankwaso, ya bayyana cewa shi ya ki jinin cin Hanci Da Rashawa a rayuwar da. Kwankwaso ya fadi haka a hira da…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Edo Ya Fice Daga Jam’iyyar APC
Labarin da muka samu yanzu shine Gwamnan jihar Edo Godwin Obasekj ya fice daga jam'iyyar APC mai mulki bayan kasa tsalle tantancewa yan takarar gwamnoni da Kwamitin jamiyyar ya kafa.…
Read More...
Read More...
Buhari ya taya sabon gwamnan Bayelsa na APC murna
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ta dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar Bayelsa murnar lashe zaben da aka gudanar ranar Asabar dinna. A wata sanarwa da mai taimaka wa…
Read More...
Read More...
Ba Mu Muka Yi Wa Pantami Ihu Ba Inji Yan Kwankwasiyya
Shugaban jam'iyyar PDP na jihar Kano a Najeriya kuma daya daga cikin masu fada a ji a kungiyar Kwankwasiyya, Rabiu Bichi ya ce ba mambobin kungiyarsu ba ne suka yi wa ministan sadarwar…
Read More...
Read More...
Yaushe Obasanjo ya fara yi wa shugabannin kasa baki?
A ranar Litinin ne tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya rubuta ga Shugaba Muhammadu Buhari wasika a karo na biyu tun hawansa mulki a 2015, inda ya gargade shi da cewa…
Read More...
Read More...
Kotun Koli ta tabbatar da takarar Abba Kabir Yusuf
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da Injiniya Abba Kabir Yusuf a matsayin halattaccen dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP a jihar Kano a zaben da ya gabata. Alkalan kotun sun tabbatar…
Read More...
Read More...
AN YANKA TA TASHI: Kotu ta umarci Hukumar Zabe ta sauya Kawu Sumaila da Dambazau
Babbar kotun tarayya dake jihar Kano ta umarci hukumar zabe da ta karbe shaidar cin zabe da ta mika wa tsohon hadimin Buhari Kawu Sumaila cewa ba shi bane ya cancanta ya zama dan…
Read More...
Read More...
An yi son kai a zaben gwamnan Kano — Abba Gida-Gida
A yammacin ranar Alhamis ne dai dan takarar jam'iyyar PDP a zaben gwamnan da aka gudanar a jahar Kanon Najeriya Abba Kabir Yusuf, ya shigar da kara a gaban kotun kararrakin zabe da ke…
Read More...
Read More...
Buhari ya mayar da martani kan zaben cike gurbi na Kano
Karon farko tun bayan zaben gwamnoni a Najeriya, fadar shugaban kasa ta bara game da zaben jihar Kano mai cike da takaddama. Dumbin mutane da kungiyoyi, sun yi ta bayyana ra'ayoyi…
Read More...
Read More...
PDP ta yi watsi da sakamakon zaben jihar Kano
Jam'iyyar adawa a Najeriya PDP ta yi watsi da sakamakon zaben jihar Kano wanda hukumar zabe (INEC) ta ce Gwamna Abdullahi Ganduje ne ya lashe. PDP ta zargi jam'iyyar APC da tilasta wa…
Read More...
Read More...
Jarumi Ali Nuhu Ya Bayyana Dalilinsa Na Shiga Harkokin Siyasa Gadan-Gadan’
Shahararren dan wasan Hausa Ali Nuhu ya shaida wa BBC cewa ba sabon abu ne 'yan fim su shiga harkokin siyasa ba, kamar yadda yanzu 'yan wasan Hausa suke yi. Ya ce an saba ganin 'yan…
Read More...
Read More...
Ganduje Ya Fadi Abin Da Ya Sa Yake Aiki A Gama Kafin Zaben Karo Na Biyu
A yayin da ya rage saura kwanaki kalilan a zaben cike gibi na gwamnan Kano, al'ummar mazabar Gama wacce kuri'unta ne za su raba gardama a zaben, sun wayi gari da ganin gwamnati na…
Read More...
Read More...
Ko Zaa Sake Zabe Sau 100 A Kano Mu Za Muyi Nassara
Jagoran jam'iyyar PDP a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce duk da ba su gamsu da matakin da hukumar zabe kasar ta dauka ba na sake gudanar da zabuka…
Read More...
Read More...
Ba Mu Taba Sayen Kuri’a Ba — Abba Kabir Yusuf
Dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam'iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf ya shaida wa BBc cewa ba su taba raba kudi ba domin su sayi kuri'un jama'a. Ya bayyana wannan ne a wata hira…
Read More...
Read More...
Mun Yi Maraba Da Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Kano
'Mun yi maraba da sakamakon zaben gwamnan jihar Kano' Zaben gwamnan Kano Gwamnatin jihar Kano ta yaba wa kokarin hukumar INEC game da yadda ta gudanar da zabe a jihar, kamar yadda…
Read More...
Read More...