Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Kimiyya
Farkon Kwamfutar Zamani
Tarihin kwamfuta ba zai taba mantawa da yakin duniya na biyu ba, domin a cikinsa ne jama’a suka fara ganin gingima kwamfutoci a rayuwar su. Amma kafin barkewar yakin, a shekarar 1938,…
Read More...
Read More...
Shin wani zai iya amfani da BVN ya satar min kudi a Banki na?
Wannan ita ce tambayar da mutane da dama suke yawan yi a lokacin da kamfanoni ko ma’aikatu suka nemi mutum ya bayar da lambobin BVN din sa. Kafin mu bayar da wannan amsar, da farko…
Read More...
Read More...
Wasu Shawarwari Akan Tsaron Na’ura (2) -Mohiddeen Ahmad
Ana yi wa mutane kutse ta hanyoyi da dama, ya dai danganta ga abunda akeson yi wa kutsen ne. Ga wasu shwarwari da ya kamata mu bi don kare kawunanmu daga fadawa tarkonsu: Ka koyi…
Read More...
Read More...
Wasu Shawarwari Akan Tsaron Na’ura(1) – Mohiddeen Ahmad
Manyan masana sun shaida cewa duk inda kaga an kutsa cikin wata na'ura to laifin mutane shine ke daukar kaso mafi tsoka, a kalla 95%. Na'ura babu ruwanta zata kula maka da kayanka, amma…
Read More...
Read More...
Pantami ya haramta wa kamfanoni tura sakon Voice Mail
Ministan Sadarwar Nigeria Dr. Isah Ali Ibrahim Pantami ya haramta wa Kamfanonin sadarwar waya tura sakonnin Voicemail daga yau Al-hamis Shi dai tsari na Voicemail wasu kamfanonin…
Read More...
Read More...
Facebook Zai Fara Fallasa Labaran Karya
Kamfanin Facebook ya sanar da sabbin matakai da za su taimaka wajen yaki da labaran kanzon kurege a shafinsa na sada zumunta. A wata sanarwa, kamfanin ya ce yanzu zai rika nuna bayanan…
Read More...
Read More...
Kanfanin Google Zai Ba ‘Yan Nijeriya Miliyan 10 Damar Anfani Da WiFi Kyauta
Reshen Kamfanin Google dake Nijeriya ya sanar da cewar, yana shirin bai wa ‘yan kasar miliyan goma da suka fito daga garuruwa biyar damar yin amfani da kafar internet ta Wi-Fi.…
Read More...
Read More...
WhatsApp na toshe masu amfani da na bogi
Kamfanin WhatsApp ya fara dakatar da masu amfani da nau'in WhatsApp da ba mallakinsa ba. Mutane da dama ne ke amfani da wasu nau'ukan WhatsApp, da suka hada da WhatsApp Plus da GB…
Read More...
Read More...
Kamfanin Huawei ya ce Amurka na kawo masa wargi
Mamallakin kamfanin kera wayar hannu na Huawei Ren Zhengfei ya tsaya kai-da-fata cewa Amurka na kawo wa kamfanin wargi ne kawai. Yayin da yake magana da kafar yada labarai mallakin…
Read More...
Read More...
WhatsApp ya gano ana iya yi wa mutane leken asiri da shafinsa
Masu amfanin da shafin WhatsApp sun kai biliyan daya da rabi amma dai an yi imani manyan jiga-jigai ake kai wa harin An tabbatar da cewa masu kutse na iya jefa manhajar tattara bayanan…
Read More...
Read More...
Kalubale Biyar Da Kasuwancin Intanet Ke Fuskanta A Nahiyar Afrika
A yayin da ake yiwa nahiyar Afirika kallon tattalin arzikinta na iya farfadowa musamman idan ta rungumi kasuwancin intanet, sai dai duk da rungumar wannan fannin da wadansu suka yi,…
Read More...
Read More...
Facebook zai yi garanbawul kan yada bidiyo kai tsaye
Kamfanin Facebook ya yi alkawarin yin garanbawul kan yada bidiyo kai tsaye wanda ake kira da ''live-stream'' a turance. Sherl Sandberg, ita ce jami'ar kamfanin mai kula da yadda shafin…
Read More...
Read More...
Facebook Ya Ba Da Sabbin Bayanai Kan Harin New Zealand
Kamfanin sada zumunta na Facebook ya bayyana cewa mutumin da ya kai hari a masallatan nan biyu da ke birnin Christchurch a New Zealand ya yi amfani da Facebook domin yin bidiyo kai…
Read More...
Read More...
Dan Najeriya Ya Kirkiri Na`urar Da Za Ta SA Mota Ta Tuka Kanta
DAN NIJERIYA YA KAFA TARIHI A DUNIYA Daga Datti Assalafiy Professor Dr. Idris Ahmed Phd Cryptology Maigidana kuma Masoyina dan Nigeria haifaffen garin Mubi jihar Adamawa mazaunin…
Read More...
Read More...
Kokarin Facebook Na Yaki Da Labaran Bogi Ya Gamu Da Cikas
Kokarin da shafin sada zumunta da muhawara na Facebook ke yi na yaki da yada labaran bogi ya fuskanci babban koma baya, bayan da wasu Kamfanoni biyu masu taimaka masa suka janye daga…
Read More...
Read More...