Labarai

Burutai Ya Dira Maiduguri : Karyar Boko Haram Ta Kare

BURATAI YA DIRA MAIDUGURI: KARYAR BOKO HARAM TA KARE

A makon da ya gabata ne mukaddashin shugaban kasa Professor Yemi Osinbajo, ya umurci manyan hafsoshin rundunonin tsaro na kasa da su tattara su koma Maiduguri don cigaba da yaki da Boko Haram.

Rahotanni a safiyar yau talata sun nuna babban hafsan sojan kasa Lieutenant General Tukur Buratai, shine na farko da yayiwa Maiduguri dirar mikiya tare da manyan hafsoshin cike da kwarin guiwar murkushe yan taaddan.

 

A yanzu haka kuma rahotanni na nuna cewa shima babban hafsan sojan sama Air Marshal Sadique Abubakar, yana kan hanyarsa. Kowani lokaci jirginsa na iya sauka.

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.