Shugaban majalisa bukola saraki ya kasa kawo kuri’ar jaharsa inda yasha kashi da kuri’u masu yawa wanda suka kusa ninka nasa.
Dr. Ibrahim Olariegbe ya Nannaka Bukola Da Kuri’u Masu Yawa.
Final result, Bukola Saraki yasha kasa,
Dr Bukola Saraki (PDP) 87032.
Dr Ibrahim Oloriegbe (APC) 151,763.