-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Buhari Ya Yi Allah Wadai Da Kisan Kiristoci A Binuwai


0 310

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Buhari Ya Yi Allah Wadai Da Kisan Kiristoci A Binuwai
___¥____
*
Shugaba Muhammad Buhari ya yi Allah wadai da kisan da aka yiwa wasu mabiya addinin Kirista har su 17 a wani Cocin mabiya darikar Katolika a garin Ukpor-Mbalon da ke karamar hukumar Gwer a jihar Binuwai.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 324

- Advertisement -

Buhari ya kuma mika ta’aziyyarsa ga iyalan mamatan da kuma gwamnatin Binuwai inda ya jaddada cewa za a farauto wadanda suka aikata wannan mummunan ta’addanci da manufar kunna rikicin addini.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.