Buhari Ya Samo Abinda Zai Fadawa Kanawa Zai Je Kano Ranar Lahadi

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Buhari Ya Samo Abinda Zai Fadawa Kanawa Zai Je Kano Ranar Lahadi

Hadimin Shugaban Kasa akan sabbin kafafen Sadarwa Malam Bashir Ahmad ya wallafa ranakun zagayen yakin neman jihohin Najeriya da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai yi.

Talla

27 ga wannan wata ne jirgin Shugaban Kasa zai sauka a jihar Kano.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 661

Sabanin abinda jaridar Daily Nigerian ta wallafa a kwanakin baya na cewa, Shugaban Kasa ya ce bai san abinda zai fadawa Kanawa ba idan suka tambaye shi akan batun Gwamnan su na karbar cin hanci.

#Mikiya

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: