Labarai

Buhari Ya Sallami Ministan Noma Da Na Wuta

Shugaban Kasa Buhari ya sallami Ministoci Biyu, ministocin sune Mohammad Sabo Nanono Ministan gona, da Ministan Makamashi Mamman Saleh. Mai magana da yawon Shugaban Kasa Femi Adesina ne ya sanar da labarin.

Ministan Noma Na Nono

Ministan muhalli Mohammed Mahmud ne ya maye gurbin Sabo Nanono, shi kuma karamin Ministan gidaje Abubakar Aliyu ya maye gurbin ministan makamashin.

Ministan Wutar Lantarki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: