-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Buhari Ya Lashe Zabe A Haramar Hukumar Atiku


1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP mai hammaya Alhaji Atiku Abubakar ya sha kaye a karamar hukumarsa da ke jihar Adamawa.

Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC ne ya samu rinjayen kuri’u a karamar hukumar Yola ta arewa.

Atiku ya samu kuri’u 27,789, yayin da kuma Buhari ya samu kuri’u 43,865, kamar yadda Dr. Oye babban jami’in da ke tattara sakamakon zaben shugaban kasar a jihar Adamawa ya bayyana.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 86

- Advertisement -

A baya mun kawo muku rahoto cewa Atiku ya sha kaye tun a rumfar zabensa da ya kada kuri’a tare da iyalinsa.

Shugaba Buhari ne ya lashe zaben a rumfar ta babban abokin hammayarsa na PDP Atiku Abubakar inda Jam’iyyar APC ta samu kuri’a 186, yayin da PDP ta samu 167.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: