Buhari Ya Gaza, Jama’a Ku Zabi Atiku – Jarumar Hausa Fim Fati K.K
Ya Zama Dole Buhari Ya Sauka Daga Mulkin Kasar Nan Domin Muna Bukatar Shugaba Mai Cikakken Lafiya. Wanda Kuma Zai Kare Lafiya Da Dukiyoyin Al’umma.
- Advertisement -
Jarumar ta kuma yi kira ga ‘yan Nijeriya da su zabi Atiku Abubakar a yayin zaben 2019 domin samun ingantaccen shugabanci.