Wasanni

Buhari Ya Bada Umarnin A Baiwa Kowacce Daga 'Yan Wasan Kwando Na Matan Nijeriya Naira Milyan Daya

Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murna da nasarar da ‘yan kwallon kwando mata na Nijeriya suka yi a wasannin kwallon kwandon da aka kammala kwanan nan.
Da safiyar yau ne ‘yan matan suka gabatar da nasarar da suka samu ga shugaban kasan.
 
Shugaban kasar ya yi murna sosai bisa nasarar da kungiyar ta Dtigers suka samu kuma ya bada umarnin aba kowace daga cikin ‘yan wasan naira miliyan daya.
Daga Sani Twoeffect Yawuri
 
Souce In Rariys