-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Buhari Ya Bada Naira 55 biliyan Domin Gyara Arewa Maso Gabas


2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Abdulhadi Isah

This is Next level….
Shugaba Buhari ya amince da fitar da kudi har Naira biliyan 55 domin sabuwar hukumar da Buharin ya kirkiro watau (Hukumar raya yankin Arewa maso gabas) Bauchi, Borno, Yobe, Adamawa, Taraba, da Gombe, Shugaba Buhari ya amince a bawa hukumar Naira biliyan 10 domin aikin gudunar da hukumar, gabanin daga baya su samu Naira biliyan 45 a wannan shekara ta 2019, Sakataren gwamnatin tarayya Boss Gida Mustapha shi ya bayyana haka jiya a Yola.

- Advertisement -

Hukumar zata yi aiki a jihohi shida na Northeast wadanda rikicin Boko haram ya Shafa, Shugaba Buhari yayi haka ne domin dawo da yankin cikin hayyacin sa, sannan da wanzar da cigaba a yankin tare da rage talauci da wahalhalu da suka faru ta sanadin Boko haram.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: