Buhari Tamkar Uba Yake A Gare Ni, Ni Ba Makiyinsa Ba Ne, Cewar Dino Melaye

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Dino Malaye yace duk wanda ya sake kallona a matsayin makiyin Buhari na bar shi da Allah,

“Ni ba makiyin Buhari bane, da’ nake a gare shi. Kowa yana sane da irin gwagwarmayar da na yi a shekarar 2015. Tare muka zagaye jihohin kasar nan baki daya, kuma ni ne kakakinsa a yayin yakin neman zabe. Na kuma jagoranci zanga-zanga zuwa ofishin INEC a madadinsa.

Talla

“Don haka a yanzu duk wanda ya kira ni a matsayin makiyin Buhari na bar shi da Allah.

Baya ga haka tunda mahaifina ne kuma shugabanmu, ba Annabi ba ne mutum ne kamar kowa, idan ya yi kuskure dole a yi masa gyara”, cewar Sanata Dino Melaye.

#Rariya

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: