Uwargidan Dan Takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Hajiya Titi Abubakar Ta Bayyana cewa Matsalar Talauci Da Rashin Aikin Yi Da Gwamnatin Buhari Ta Haddasa Ya Taimaka Wajen Karuwar Mace-macen Da Ake Fama Da Shi A Kasar Nan.
Hajiya Titi ta kara da cewa zaben mijin nata a matsayin shugaban kasa a 2019 zai taimaka wajen farfado da tattalin arzikin kasar nan.
- Advertisement -
Titi Abubakar ta bukaci ‘yan Najeriya da suyi amfani da damar da ke hannun su wajen kawar da Gwamnatin mugaye da maye gurbin su da ‘yan kishin Kasa, domin dawo da Najeriya cikin hayyacin ta.