-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Buhari Bashi Da Abinda Zai Fadawa Kanawa, Ba Batun Ganduje Ba Ne Kawai


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Ibrahim Mohd

Magana Ta gaskiya buhari dai bayason kano Kanawa su suke so buhari amma baba buhari bason Kanawa yakeba

Jihar kano ce jahar da ta bashi kuriu 1,903,999 A zaben 2015

Jahar kano itace jahar da yafi alfahari da ita ,To amma shi me yasa A matsayinshi na shugaban kasa bai yiwa kanawa abinda zasu bugi kirji suyi alfahari dashi ba kamar yanda yake alfahari da su

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 25

- Advertisement -

Duk wani dan kano masoyin Baba_Buhari idan ka tambayeshi Ayyukan da buhari ya yiwa kano wallahi sai dai ya fara Kame kame
Wanda Kamata yayi ache kamar yadda Kano Ta fita zakka wajen zabensa Itama ace Ta fita zakka wajen kawowa kano da kanawa Ayyukan ci gaba

Buhari a wajen kuriu kawai yasan martabar kanawa amma dai ba wajen kawo musu Ayyukan da zasu inganta rayuwarmu su ba

Allah ya ganar damu gaskiya
Wannan magana ce ta gaskia ko kana so kuma ko baka so wannan Maganar haka take.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: