Jarumi, mawaki, mai bayar da umarni, mai shirya fina-finai kuma makadi Adamu Zango ya sayi wata fallatsetsiyar mota kirar Range Rover 2013.
Ga hoton motar:
Muna masa fatan Allah ya tsare shi da sharrin karfen nasara. Ya kuma sada shi da dukkan alkhairin da motar ta zo da shi, amin


Add Comment