-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Boko Haram Sun Kwace Garuruwa Hudu A Jihar Borno Bayan Sun Fatattaki Sojoji


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sun daure hannayen wasu sojoji sun yi gaba da su

Da yammacin jiya Litinin da misali karfe 05:00pm, mayakan Boko Haram suka afkawa garuruwan KUKAWA, GUDUMBALI, CROSS KAUWA da BUNARI.

Kuma dukkanin sojoji dake yankin an fatattake su, kamar yadda wata majiya daga daya daga cikin yankunan ta shaidawa RARIYA.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 658

- Advertisement -

Majiyar ta kara da cewa bayan kwace garuruwan, ‘yan Boko Haram din sun daure hannayen wasu sojoji da ba a san adadin su ba, inda suka yi awon gaba da su har kuma zuwa yanzu ba a samu labarin su ba.

A halin yanzu garin BAGA kadai ya saura a hannun gwamnati. Shi kuma babu hanyan shiga da fita a yau din nan saboda an kwace Cross Kauwa daga hannun soja.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: