Boko Haram Sun Kewaye Garin Gaidam

1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Wasu sun soma barin bari

Labari ya isowa mutanen garin Gaidam na Jihar Yobe cewa Boko Haram sun kewaye garin tun jiya da daddare kuma tabbas an gan su da manyan makamai.

Talla

Yanzu haka nayi waya da coordinators din mu na Gaidam kuma sun tabbatar mun da cewa Babu soja babu yan sanda kowa yana gudun tsira da ran shi daga garin.

Wasu Abubuwan Masu Alaka

Hukumar Karota Ta Kama Mota Cike Da Tabar Wiwi

Talla
1 of 661

Muna kira da babbar murya da a kawo mana dauki da agajin tsaro.

Wa inna lillahi wa inna ilaihi rajiun

Daga Sharif Almuhajir

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: