Insha allahu Yau Zamuyi Bayani Kan Yadda Zaka Dora Free Domain Kamar Su .tk .cf .ml .ga .gq Da Shauransu
Idan Kaje freenom.com kai Login Na Account Naka Sai Kashiga Register new domain
Bacin Kashi Zai Budema Wajan Sa Sunan Domain Kamar haka
Bacin Kasa Sunan Domain Din Sai Kadanna Check Availability Idan Ka Dannan Zai budema Wajan Select Na Domain Din Kamar Haka
Sai Kai Select Na Domain Din Da Kakeso Idan Kai Select din Daga Sama Zakaga Check Cart Idan Ya Bude Zai Nunoma Shafi Kamar Haka
idan Ya Bude Sai Kaje wajan Saita Shekaru Kasa 12years free
Sai Ka Danna Continue
zai Budema Shafi Kamar Haka
Idan Wajan First Name Dinka Ba a cike yake ba sai ka Cikesa Sai Kai Kasa Zakaga zakaga Wajan mark Na wata box Sai ka Danna Completed Idan Ya gama Zai Budema Shafi Kamar Haka
Sai Ka Danna Click hre to go to clien aria Zai Dawo Dakai Shafin Farko Sai Kaje Domain
Idan Ya Gama Budewa Zai Bude List Na Domain Dinka Gaba Daya Sai Ka Duba Idan Baka ga Domain din daka hada ba Zakaga Daga Sama Kwai Wajan Find domain Idan Kayi Find na domain Wato search na domain din da ka hada idan ya nunoma shi sai Kai Gefe
Zakaga Manager Idan Kashiga Zakaga
details Na Domain din daga sama Zakaga Manager dns
idan ya bude zakaga wajan sa record na dns kamar haka
To Yanzu Sai Mukoma Blogger Dan Nemi Dns Nata
Idan Kaje Blogger Dinka Sai Kaje Setting Idan Ya Bude Sai Kaje wannan Wajannan
Sai ka Danna Inda Aka Zagaye Da jan Rubutu Bacin ya Bude Zakaga Wajan Sa Domain
to Sai Kasa www.sunandmin. ga kai ko .tk ne kamar haka
sai kai click akan Save idan Yaga Save Zakaga Yanunama Alamun Error Sai Kai Kasa Zaka
www
kamar Haka
Wannan Abu Dana Zagaye da jan color Sune Dns Nata Sai kai Copy Farko Wato
www saika koma freenom dinka wajan dns inda box take Ta afarko Kasa wannan
www din Wato Wajan Name Sai type Kai select na
CNAME
sai Ka Koma Blogger Ka kara Copy na Code Din Gaban www
Sai Kasa A target idan Kasa Sai Ka Danna More records Zaka Kara Ganin Box Kamar Ta Farko
Itakuma Sai Kaje Kai Copy code Na Kasa www Kasa A Name Sai naga bansa Kasa a target Shima Type Kasa
CNAME
sai Kara Danna More Record
to Sai Kasa wannan Nombobin
216.239.32.21
216.239.34.21
216.239.36.21
216.239.38.21
Amma su A target Zakasa su Amma Ko wanne More records Zakasa su
Kuma Zakabar
Type a A
kamar haka
idan Kaga Sai kai save Changes idan Yaga Save Zakaga Haka A Sama
Sai Ka Koma Blogger Kasake Sa Sunan Domain din Kai Save
insha allahu Kana Save Zai Hau Yana Hawa Sai Kaje Edit
Idan Ka Danna Zai Budema Kamar Haka
sai kai mark akan box din Kai save
insha allahu Ka dora Domain
Idan Kuma Kana Ganin Bazaka Iya Bato Zamusama Amma N500 Sai ka neme mu ta wannan Nomber 08148337698
pls Kadaure Ka Tura Zuwa Shafukan Zumunta
ahuta lpy
Add Comment