Birnin Jalingo Ba Lafiya, Murnar Taya Darius Ishaku Cin Zabe Ya Koma Ta`addanci

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Datti Assalafiy

Birnin Jalingo jihar Taraba babu lafiya, magoya bayan gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku sun fito murnar taya shi lashe zabe sai suka juya abin ya koma ta’addanci.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

‘Yan Shi’a Sunyi Fito-Na-Fito da Jami’an…

1 of 661

Yanzu haka sun fara kone kone da saran musulmai da adduna suna farfasa Masallatai, ko a yanzu da nake wannan rubutun sunyi ta bangaren Nasarawo Junction.

Muna kira ga Maigirma shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kaiwa jihar Taraba daukin gaggawa ta hanyar bada umarnin da ya dace.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: