Labarai

BINCIKE: Adadin Basussukan Da Ake Bin Jihohin Nijeriya

Daga Comr Abba Sani Pantami
Jihohin Nijeriya 36 da birnin tarayya Abuja na cikin matsanancin basussukan gida da na waje yayinda tattalin arzikin Nijeriya ke cigaba da durkushewa.

Rahoton basussuka daga ma’aikatar lissafi ta kasa watau NBS ya nuna adadin bashin da ake bin kowace jiha.

Takardar da manema labarai suka samu ya nuna cewa jihar Legas ke kan gaba wajen basussuka, sannan Rivers da Akwa Ibom.

Jihar Jigawa ce ta karshe a jerin basussukan.

Ga jerin basussukan da jihohin suka ciyo:

1, ABIA – N70,570,905,849.97

2, ADAMAWA – N95,223,661,061.51

3, AKWA IBOM – N232,204,284,318.65

4, ANAMBRA – N59,710,637,126.27

5, BAUCHI – N100,790,289,024.13

6, BAYELSA – N142,936,287,958.14

7, BENUE – N128,252,738,662.85

8, BORNO – N91,855,414,649.11

9, CROSS-RIVER – N162,341,364,113.48

10, DELTA – N213,782,129,604.56

11, EBONYI – N43,790,839,758.40

12, EDO – N81,750,262,718.83

13, EKITI – N83,722,280,923.58

14, ENUGU – N68,855,130,073.45

15, GOMBE – N82,473,640,326.98

16, IMO – N149,888,233,113.49

17, JIGAWA – N31,572,060,237.67

18, KADUNA – N68,754,361,083.75

19, KANO – N119,427,638,899.46

20, KATSINA – N58,339,331,273.92

21, KEBBI – N55,096,954,426.87

22, KOGI – N68,860,011,515.06

23, KWARA – N63,243,935,109.34

24, LAGOS – N507,377,449,198.76

25, NASARAWA – N58,671,278,563.84

26, NIGER – N62,327,267,332.33

27, OGUN – N156,335,308,358.54

28, ONDO – N72,598,126,601.96

29, OSUN – N133,924,122,386.17

30, OYO – N91,954,231,316.98

31, PLATEAU – N134,223,134,679.17

32, RIVERS – N266,936,225,793.65

33, SOKOTO – N38,550,547,344.38

34, TARABA – N100,004,214,754.69

35, YOBE – N60,094,287,156.78

36, ZAMFARA – N96,980,834,485.22

37, FCT – N69,532,417,465.77

Jimilla – N4,122,951,837,267.7

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: