-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Bikin Rabawa Mata 1000 Jari A Karamar Hukuma Gwale Dake Jihar Kano


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Anas Saminu Ja’en

A jiya Asabar ne mai girma Uwargidan gwamnan jihar Kano Hajiya Dakta Hafsat Abdullahi Umar Ganduje da Uwargidan shugaban jam’iyyar APC jihar Kano Hajiya Zainab Abdullahi Abbas suka jagoranci taron kaddamar da bawa Mata su kimanin dubu daya 1000 jari kayan sana’a wanda suka hadar da Keken Dinki, Injin Taliya da Fulawa, Injin Jannareto, da kudi Naira dubu Goma ga kowace Mace haka an raba Al-Qur’ani mai tsarki ga makarantun Islamiyoyi tare da Masallatai duk a karamar hukumar Gwale karkashin sahalewar shugaban jam’iyyar APC Alhaji Abdullahi Abbas da Hon. Dakta Khalid Ishak Diso shugaban karamar hukumar Gwale kuma sarkin yakin Ganduje.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 657

- Advertisement -

A lokacin da shugaban karamar hukumar ta Gwale Hon. Dakta Khalid Ishak Diso yake jawabi, ya nuna farin cikin sa da godiya ga Allah tare da matar gwamna bisa yadda take tallafawa mutane musamman Mata da kananun yara kuma Allah ya azurta jihar Kano da jajirtaccen gwamna mai kishin al’umma sa, ya ce hakika zuwan gwamna alheri ne domin kullum burin sa tallafawa maza da mata da yara marayu da ‘yan makaranta, inda ya ce gwamna Ganduje ya yi abun da ba za a tabs manta da shi ba a Gwale domin ya gina Azuzuwan makaranta, Asibiti, Hanyoyi, Ruwan Sha da sauran su kuma Hon. ya kara tabbatarwa Uwargidan gwamnan Kano cewar al’ummar karamar hukumar Gwale sun ce Ganduje za su yi ba su san kowa ba sai shi dan haka Ganduje ya ci zabe a Gwale ya gama da izinin Allah.

Shima mai girma shugaban Alh. Abdullahi Abbas ya yin nasa jawabin ya nuna farin cikin sa matuka da gaskiya bisa yadda Allah ya nuna wannan ranar farin cikin na tallafawa mata da jari domin su dogara da kan su, ya kara da cewar mu a nan Gwale APC Sak za mu yi tundaga kan shugaban kasa Muhammadu Bubari zuwa gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje zuwa Sanata Malam Ibrahim Shekarau tare da dan majalissar tarayyar mu Hon. Lawan Kenken da dan autan su Hon. Usman Rabiu na majalissar jiha wanda dukkan nin su rants

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: