Labarai

Bidiyo:Sojojin Najeriya sunyi hatsari a Borno yayin kai ɗauki

Daga Muhammad Aminu Kabiru
Bayanai daga Borno sun nuna cewa Boko Haram sun tare hanyar Jakana zuwa Auno, sojojin Nigeria suka tafi a mota domin fatattakesu sai sukayi mummunan hatsari muna Adduar Allah yabasu Lafiya, Allah ya kare Afkuwar irin haka nan gaba Amin.

Ya Allah ka ƙara taimaka wa Jami’an tsaron ƙasar mu Najeriya ka basu Nasara a koda yaushe.

Danna Domin Kalla

https://www.facebook.com/985280508181818/posts/4328294760547026/

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: