Music

Bidiyon Yadda Daliban ©hina $uke Kwaikwayar Rawar Ra®iya

Ku kalli bidiyon yadda wasu dalibai ‘yan asalin kasar China suke kwaikwayar rawar Rariya na Rahama Sadau.

Fim din na Rariya. wanda Rahama Sadau ta fitar a shekarar 2017, ya yi fice matuka, musamman ma wakar wadda Umar Shariff ya raira da kuma rawar, wadda ita kanta Rahama Sadau da Ali Nuhu suka hau.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: