Addini Labarai

Bidiyon Tashin Shehu Sama Ya Jawo Cecekuce A Shafukan Sada Zumunta

A jiyane dai wani bidiyo ya bulla a shafukan sada zumunta, inda a cikin bidiyon aka hango wani Shehi yana bada labarun yadda Shehu Ibrahim Inyass Ya tashi dashi zuwa sama sannan kuma yayi gudu dashi gudun dayama wuce gudun jirgi.

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.