Kannywood

Bidiyo : Dan’uwan Ummi Rahab ya bayyana Abin Da Adam A zango Yayiwa Ummi Rahab

Wannan shine bidiyon da dan uwan ummi rahab wanda yake yayanta ya bayyana abinda ke tsakanin ummi rahab da adam a zango wanda baiso yayi magana ba amma yace dole sai yayi magana kan kalma butulci da ake cewa tayi.

Wanda yayi bayyani tiryan tiryan tun fara fim din jarumar har ila zuwa yanzu wanda zakuji dukkan bayyanin daga bakinsa.

Wanda videon ya samu aikin hada daga channel din tsakar gida tv wanda zaku saurara kuji.

Ga videon nan ku saurara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: