BAYAN AIKIN UMRAH: Gwamna Ganduje Ya Dawo Nijeriya


0 163

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya sauka a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe dage babban birnin taraiya Abuja bayan dawowar sa daga kasa mai tsarki inda ya gabatar da ibadah sa ta Umrah.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 607

- Advertisement -

Gwamna ya samu tarbar Mataimakin sa Dr Nasiru Yusuf Gawuna da Sanata Barau Jibrin da kuma wasu daga cikin jami’an gwamnati.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.