A yayin da ake kawo sakamakon zabe na shugaban kasa a najeriya jam’iyyar adawa mai neman kujerar shugaban kasa sun fito sunce basu yarda da sakamakon da ake kawowa ba.
Ko meye dalilinsu na cewa haka bayan jahohi shida kawai aka irga amma har sun fara nuna kin amincewa da sakamakon.
Jahohin Da’aka kawo sakamakonsu.
Kwara, inda apc take da nasa.
Abuja, PDP
- Advertisement -
Ekiti, Apc
Nasarawa, Apc
Osun, Apc
Kogi, Apc
Pdp sunce wannan sakamakon baiyi ba, zalunci ne kiri kiri akeyi kuma duniya tana gani.